Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: Should expect
Ayoyi game da Should expect
Ya isa wa ɗalibi yă zama kamar malaminsa, haka ma bawa kamar maigidansa. In har an kira wanda yake kan gida Be’elzebub,me za su ce game da mutanen gidansa?