Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: Should not fear
Ayoyi game da Should not fear
“Ku ji ni, ku da kuka san abin da yake daidai, ku mutanen da kuke da dokata a zukatanku. Kada ku ji tsoron ba’ar da mutane suke yi ko ku firgita saboda zargin da suke yi.