Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: May take pleasure in
Ayoyi game da May take pleasure in
Shi ya sa nake murna cikin rashin ƙarfi, da zagi, da shan wahaloli, da tsanantawa, da matsaloli, saboda Kiristi. Don a sa’ad da nake marar ƙarfi a nan ne nake da ƙarfi.