Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: Blessedness of enduring, for Christ's sake
Ayoyi game da Blessedness of enduring, for Christ's sake
“Masu albarka ne ku, sa’ad da mutane suke zaginku, suna tsananta muku, suna kuma faɗin kowace irin muguwar magana a kanku saboda ni.
Masu albarka ne sa’ad da mutane suka ƙi ku, suka ware ku, suka zage ku, suna ce da ku mugaye, saboda Ɗan Mutum.