Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reviling and Reproaching: Of rulers specially forbidden

3 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Of rulers specially forbidden

  1. “Kada ku yi maganar saɓo ga Allah, ko ku la’anta mai mulkin mutanenku.

  2. Waɗanda suke tsaye kusa da Bulus kuwa suka ce masa, “Babban firist na Allah za ka zaga?”

  3. Bulus ya amsa ya ce, “’Yan’uwa, ai, ban san cewa shi ne babban firist ba; gama yana a rubuce cewa, ‘Kada ka yi mugun magana game da mai mulkin mutanenka.’”