Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Repentance: The present time the season for

8 ayoyi · 65 fannoni

Ayoyi game da The present time the season for

  1. gama shi ne Allahnmu mu mutanen makiyayansa ne, garke kuwa a ƙarƙashin kulawarsa. Yau, in kuka ji muryarsa,

  2. “Kada ku taurare zukatanku kamar yadda kuka yi a Meriba, kamar yadda kuka yi a wancan rana a Massa a hamada,

  3. Kada ka yi fariya a kan gobe gama ba san abin da ranar za tă kawo ba.

  4. Ku nemi Ubangiji tun yana samuwa; ku yi kira gare shi tun yana kusa.

  5. Gama ya ce, “A lokacin samun alherina, na ji ka, a ranar samun ceto kuma, na taimake ka.” Ina gaya muku, yanzu ne lokacin samun alherin Allah, yanzu ne ranar samun ceto.

  6. Kamar dai yadda Ruhu Mai Tsarki ya ce, “Yau, in kuka ji muryarsa,

  7. kada ku taurare zukatanku, yadda kuka yi a tawayen nan, a lokacin gwaji a hamada,

  8. Saboda haka Allah ya sāke sa wata rana, yana kiranta Yau, bayan wani dogon lokaci Allah ya yi magana ta bakin Dawuda, yadda aka riga aka faɗa, “Yau, in kuka ji muryarsa, kada ku taurare zukatanku.”