Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Repentance: Not led to, by miraculous interference
Ayoyi game da Not led to, by miraculous interference
“Sai ya ce, ‘A’a, ya uba, Ibrahim, in dai wani ya tashi daga matattu ya je wurinsu, za su tuba.’
“Amma ya ce masa, ‘In ba su saurari Musa da Annabawa ba, kai, ko da wani ya tashi daga matattu ma, ba za su saurare shi ba.’ ”