Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Repentance: By the Apostles
Ayoyi game da By the Apostles
Suka fita, suna yi wa’azi, suna ce wa mutane su tuba.
Na yi shela ga Yahudawa da Hellenawa cewa dole su juye ga Allah cikin tuba su kuma amince da Ubangijinmu Yesu.