Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Repentance: Ministers should rejoice over their people on their
Ayoyi game da Ministers should rejoice over their people on their
Duk da haka, yanzu ina farin ciki, ba don na sa ku baƙin ciki ba, sai dai domin baƙin cikinku ya kai ku ga tuba. Gama kun yi baƙin ciki kamar yadda Allah ya so, saboda haka, ba ku yi hasarar kome a sanadinmu ba.