Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Repentance: Humility

3 ayoyi · 65 fannoni

Ayoyi game da Humility

  1. in mutanena, waɗanda ake kira da sunana, sun ƙasƙantar da kansu, suka kuma yi addu’a, suka nemi fuskata, suka kuma juye daga mugayen hanyoyinsu, zan ji daga sama in kuma gafarta zunubinsu in kuwa warkar da ƙasarsu.

  2. Ku yi baƙin ciki, ku yi makoki ku kuma yi kuka. Ku mai da dariyarku ta zama makoki, farin cikinku kuma yă zama ɓacin zuciya.

  3. Ku ƙasƙantar da kanku a gaban Ubangiji, zai kuwa ɗaukaka ku.