Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Repentance: There is joy in heaven over one sinner brought to
Ayoyi game da There is joy in heaven over one sinner brought to
Ina gaya muku, haka za a yi murna sosai a sama, a kan mai zunubi guda ɗaya da ya tuba, fiye da masu adalci tasa’in da tara, waɗanda ba su bukatan tuba.
Haka, ina gaya muku, akwai murna a gaban mala’ikun Allah a kan mai zunubi guda ɗaya, da ya tuba.”