Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Repentance: Turning from idolatry

2 ayoyi · 65 fannoni

Ayoyi game da Turning from idolatry

  1. “Saboda haka ka faɗa wa gidan Isra’ila cewa, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa ku tuba! Ku juyo daga gumakanku ku kuma furta dukan ayyukanku masu banƙyama!

  2. gama su kansu su suke ba da labari irin karɓar da kuka yi mana. Suna faɗin yadda kuka juyo ga Allah daga gumaka don ku bauta wa Allah rayayye da kuma na gaskiya,