Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persecution: Lawful means may be used to escape

4 ayoyi · 61 fannoni

Ayoyi game da Lawful means may be used to escape

  1. Bayan sun tafi, sai mala’ikan Ubangiji ya bayyana ga Yusuf a mafarki ya ce, “Tashi, ka ɗauki yaron da mahaifiyarsa, ku gudu zuwa Masar. Ku zauna a can sai na gaya muku, gama Hiridus zai nemi yaron don yă kashe.”

  2. Sa’ad da aka tsananta muku a wannan wuri, ku gudu zuwa wancan. Gaskiya nake gaya muku, kafin ku gama zazzaga dukan biranen Isra’ila, Ɗan Mutum zai zo.

  3. Amma Farisiyawa suka fita suka ƙulla shawara yadda za su kashe Yesu.

  4. Da ya gane wannan, sai Yesu ya janye daga wurin. Da yawa suka bi shi, ya kuwa warkar da dukan masu ciwonsu,