Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persecution: The hope of future blessedness supports under

4 ayoyi · 61 fannoni

Ayoyi game da The hope of future blessedness supports under

  1. In a wannan rayuwar ce kaɗai muke da bege cikin Kiristi, mun zama abin tausayi fiye da dukan mutane.

  2. In na yi kokawa da mugayen namomin jeji a Afisa bisa ga ra’ayin mutane ne kawai, mece ce ribata, in har ba a tā da matattu? Ai, “Sai mu ci mu sha, da yake gobe za mu mutu.”

  3. Kuka ji tausayin waɗanda suke cikin kurkuku, da farin ciki kuma kuka yarda ku rabu da dukiyar da aka ƙwace muku, domin ku kanku kun san cewa kuna da madawwamiyar dukiya mafi kyau.

  4. Saboda haka kada ku yar da tabbacinku; za a sāka muku a yalwace.