Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persecution: Blessedness of enduring, for Christ's sake
Ayoyi game da Blessedness of enduring, for Christ's sake
Masu albarka ne waɗanda ake tsananta musu don gani an yi adalci, gama mulkin sama nasu ne.
Masu albarka ne sa’ad da mutane suka ƙi ku, suka ware ku, suka zage ku, suna ce da ku mugaye, saboda Ɗan Mutum.