Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persecution: Preacher of the gospel subject to
Ayoyi game da Preacher of the gospel subject to
’Yan’uwa, da a ce har yanzu ina wa’azin kaciya ne, to, me ya sa ake tsananta mini har yanzu? In haka ne, ashe, an kawar da abin da yake sa tuntuɓe game da gicciye ke nan.