Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persecution: Hated to God and Christ

2 ayoyi · 61 fannoni

Ayoyi game da Hated to God and Christ

  1. Ku tuna da kalmomin da na yi muku cewa, ‘Ba bawan da ya fi maigidansa,’In sun tsananta mini, ku ma za su tsananta muku. Da sun yi biyayya da koyarwata, da za su yi biyayya da taku ma.

  2. Da a ce ban yi ayyuka a cikinsu waɗanda babu wani da ya taɓa yi ba, da ba su da zunubi. Amma yanzu sun ga waɗannan ayyukan banmamaki, duk da haka sun ƙi ni sun kuma ƙi Ubana.