Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persecution: Christ suffered
Ayoyi game da Christ suffered
Gama sun tsananta wa waɗanda ka hukunta suna kuma taɗin wahalar waɗanda ka ji musu rauni.
To, domin Yesu yana yin waɗannan abubuwa a ranar Asabbaci, sai Yahudawa suka tsananta masa.