Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persecution: Commit themselves to God
Ayoyi game da Commit themselves to God
Saboda haka, waɗanda suke shan wahala bisa ga nufin Allah ya kamata su danƙa kansu ga Mahaliccinsu mai aminci, su kuma ci gaba da aikata abin da yake daidai.