Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persecution: Saints suffer, for the sake of God
Ayoyi game da Saints suffer, for the sake of God
Ka gane, ya Ubangiji; ka tuna da ni ka kuma lura da ni. Ka yi mini ramuwa a kan masu tsananta mini. Cikin jimirinka, kada ka ɗauke ni; ka tuna yadda na sha zagi saboda kai.