Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persecution: Christ was patient under
Ayoyi game da Christ was patient under
Aka wulaƙanta shi aka kuma yi masa azaba, duk da haka bai buɗe bakinsa ba; aka kai shi kamar ɗan rago zuwa wurin yanka, kuma kamar tunkiya a gaban masu askinta tana shiru, haka bai buɗe bakinsa ba.