Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Persecution: Paul and Barnabas
Ayoyi game da Paul and Barnabas
Amma Yahudawa suka zuga waɗansu mata masu tsoron Allah masu martaba da kuma waɗansu maza masu matsayi a gari. Suka tā da tsanani ga Bulus da Barnabas, suka kore su daga yankinsu.