Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Expelled the ancient Emims

3 ayoyi · 56 fannoni

Ayoyi game da Expelled the ancient Emims

  1. Sai Ubangiji ya ce mini, “Kada ku dami Mowabawa, ko ku tsokane su da yaƙi, gama ba zan ba ku wani sashe na ƙasarsu ba. Na ba da Ar ga zuriyar Lot, ta zama mallakarsu.”

  2. (Emawa, mutane ne masu ƙarfi da kuma yawa, suna kuma da tsayi kamar Anakawa, dā sun zauna a can.

  3. Kamar Anakawa, su ma an ɗauka su Refahiyawa ne, amma Mowab suna kiransu Emawa.