Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Land of, not given to the Israelites as a possession

2 ayoyi · 56 fannoni

Ayoyi game da Land of, not given to the Israelites as a possession

  1. Sai Ubangiji ya ce mini, “Kada ku dami Mowabawa, ko ku tsokane su da yaƙi, gama ba zan ba ku wani sashe na ƙasarsu ba. Na ba da Ar ga zuriyar Lot, ta zama mallakarsu.”

  2. kamar yadda zuriyar Isuwa, waɗanda suke zaune a Seyir, da Mowabawa, waɗanda suke zaune a Ar, suka yardar mana, gama muna so mu ƙetare Urdun zuwa ƙasa wadda Ubangiji, Allahnmu yake ba mu.”