Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Are given to, as a possession
Ayoyi game da Are given to, as a possession
Sai Ubangiji ya ce mini, “Kada ku dami Mowabawa, ko ku tsokane su da yaƙi, gama ba zan ba ku wani sashe na ƙasarsu ba. Na ba da Ar ga zuriyar Lot, ta zama mallakarsu.”