Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Children of Israel commanded not to distress the Moabites
Ayoyi game da Children of Israel commanded not to distress the Moabites
Sai Ubangiji ya ce mini, “Kada ku dami Mowabawa, ko ku tsokane su da yaƙi, gama ba zan ba ku wani sashe na ƙasarsu ba. Na ba da Ar ga zuriyar Lot, ta zama mallakarsu.”