Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Paid tribute of sheep and wool to the king of Israel

2 ayoyi · 56 fannoni

Ayoyi game da Paid tribute of sheep and wool to the king of Israel

  1. Mesha, sarkin Mowab yana kiwon tumaki, ya kuma zama tilas yă biya haraji ga sarkin Isra’ila. Saboda haka yakan ba da ’yan tumaki dubu ɗari, da kuma gashin raguna dubu ɗari.

  2. Ku aiko da raguna a matsayin haraji ga mai mulkin ƙasar, daga Sela a hamada, zuwa dutsen Diyar Sihiyona.