Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Proud and arrogant
Ayoyi game da Proud and arrogant
Mun ji fariyar Mowab, mun ji yawan fariyarta da girmankanta, fariyarta da reninta, amma taƙamarsu ta banza ce.
“Mun ji labarin girman kan Mowab mun ji alfarma girmankanta da kumburinta girmankanta da fariyarta da renin zuciyarta.