Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Prosperous and at ease
Ayoyi game da Prosperous and at ease
“Mowab ta kasance cikin kwanciyar rai tun ƙuruciyarta, kamar ruwan inabin da aka bari lis, ba a juya daga tulu zuwa wani tulu ba ba tă tafi bauta ba. Saboda haka tana da ɗanɗanonta, kuma ƙanshinta bai canja ba.