Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Harassed and subdued by Saul
Ayoyi game da Harassed and subdued by Saul
Bayan Shawulu ya hau karagar mulkin Isra’ila, ya yi yaƙi da abokan gābansu ta kowane gefe. Mowabawa, Ammonawa, mutanen Edom, sarakunan Zoba, da kuma Filistiyawa. Duk wurin da ya juya, ya hore su.