Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Subjugation to Israel
Ayoyi game da Subjugation to Israel
Tare za su fāɗa wa Filistiyawa da yaƙi daga yamma; tare za su washe mutane wajen gabas. Za su ɗibiya hannuwa a kan Edom da Mowab, Ammonawa kuma za su yi musu biyayya.