Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Separated from the Amorites by the river Arnon
Ayoyi game da Separated from the Amorites by the river Arnon
Suka tashi daga nan, suka sauka kusa da Arnon wanda yake a hamadar da ta miƙe zuwa iyakar Amoriyawa. Arnon shi ne iyakar Mowab, wanda yake tsakanin Mowab da Amoriyawa.