Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Benaiah slew two champions of
Ayoyi game da Benaiah slew two champions of
Benahiya, ɗan Yehohiyada mutumin Kabzeyel shi ma jarumi ne sosai, ya yi nasarori masu yawa. Ya bugi ƙwararrun jarumawan Mowab guda biyu. Ya kuma shiga rami wata ranar da ake ƙanƙara, ya kashe zaki.