Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Joined Babylon against Judah
Ayoyi game da Joined Babylon against Judah
Ubangiji ya aiki maharan Babiloniyawa, da na Arameyawa, da na Mowabawa, da na Ammonawa. Ya aike su su hallaka Yahuda bisa ga maganar Ubangiji wadda ya furta ta bakin bayinsa annabawa.