Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: Revolted from Israel after the death of Ahab
Ayoyi game da Revolted from Israel after the death of Ahab
Bayan mutuwar Ahab, Mowab ta yi wa Isra’ila tawaye.
Amma bayan mutuwar Ahab, sai sarkin Mowab ya yi wa sarkin Isra’ila tawaye.