Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moabites: King of, sacrificed his son to excite animosity against Israel
Ayoyi game da King of, sacrificed his son to excite animosity against Israel
Sa’an nan ya ɗauki ɗansa na fari, wanda zai gāje shi, ya yi hadaya da shi a bisa katangan birnin. Isra’ilawa suka firgita ƙwarai; sai suka janye suka koma ƙasarsu.