Tsallake zuwa abun ciki

circa 1446–1406 BC

The Wilderness Years

Forty years of wandering in the desert test Israel's faith and prepare a new generation to enter the promised land.

2,247 ayoyi · 2 littattafai da aka rufe

Ayoyi daga wannan lokacin

Tace bisa littafi
  1. Suka tashi daga Rimmon Ferez, suka yi sansani a Libna.

  2. Suka tashi daga Libna, suka yi sansani a Rissa.

  3. Suka tashi daga Rissa, suka yi sansani a Kehelata.

  4. Suka tashi daga Kehelata, suka yi sansani a Dutsen Shefer.

  5. Suka tashi daga Dutsen Shefer, suka yi sansani a Harada.

  6. Suka tashi daga Harada, suka yi sansani a Makhelot.

  7. Suka tashi daga Makhelot, suka yi sansani a Tahat.

  8. Suka tashi daga Tahat, suka yi sansani a Tera.

  9. Suka tashi daga Tera, suka yi sansani a Mitka.

  10. Suka tashi daga Mitka, suka yi sansani a Hashmona.

  11. Suka tashi daga Hashmona, suka yi sansani a Moserot.

  12. Suka tashi daga Moserot, suka yi sansani a Bene Ya’akan.

  13. Suka tashi daga Bene Ya’akan, suka yi sansani a Hor Haggidgad.

  14. Suka tashi daga Hor Haggidgad, suka yi sansani a Yotbata.

  15. Suka tashi daga Yotbata, suka yi sansani a Abrona.

  16. Suka tashi daga Abrona, suka yi sansani a Eziyon Geber.

  17. Suka tashi daga Eziyon Geber, suka yi sansani a Kadesh, cikin Hamadan Zin.

  18. Suka tashi daga Kadesh, suka yi sansani a Dutsen Hor, a iyakar Edom.

  19. Bisa ga umarni Ubangiji, Haruna firist, ya hau Dutsen Hor, inda ya mutu a rana ta fari ga watan biyar, a shekara ta arba’in, bayan Isra’ilawa suka fito daga Masar.

  20. Haruna yana da shekara ɗari da ashirin da uku, sa’ad da ya mutu a Dutsen Hor.

  21. Sarki Arad Bakan’ane, wanda yake zaune a Negeb na Kan’ana, ya ji labari cewa Isra’ilawa suna zuwa.

  22. Suka tashi daga Dutsen Hor, suka yi sansani a Zalmona.

  23. Suka tashi daga Zalmona, suka yi sansani a Funon.

  24. Suka tashi daga Funon, suka yi sansani a Obot.

  25. Suka tashi daga Obot, suka yi sansani a Iye Abarim, a iyakar Mowab.