Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: End of
Ayoyi game da End of
ya zāna iyakar fuskar ruwa a kan iyakar da take tsakanin duhu da haske.
Ya kuma yi rantsuwa da wannan wanda yake raye har abada abadin, wanda ya halicci sammai da dukan abin da yake cikinsu, duniya da dukan abin da yake cikinta, da kuma teku da dukan abin da yake cikinsa, ya kuma ce, “Babu sauran jinkiri!