Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: The duration of the world
Ayoyi game da The duration of the world
An ɗauke su kafin lokacinsu yă cika, ruwa ya share tushensu.
Ya kuma yi rantsuwa da wannan wanda yake raye har abada abadin, wanda ya halicci sammai da dukan abin da yake cikinsu, duniya da dukan abin da yake cikinta, da kuma teku da dukan abin da yake cikinsa, ya kuma ce, “Babu sauran jinkiri!