Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: The exodus

3 ayoyi · 44 fannoni

Ayoyi game da The exodus

  1. A rana ta farko a cikin watan uku bayan da Isra’ilawa suka bar Masar, a wannan rana, suka iso Hamadar Sinai.

  2. Da haka aka kafa tabanakul, a rana ta fari ga wata na fari a shekara ta biyu.

  3. A shekara ta ɗari huɗu da tamani bayan fitowar Isra’ilawa daga Masar, a shekara ta huɗu ta mulkin Solomon a bisa Isra’ila, a watan Zif, wata na biyu, Solomon ya fara gina haikalin Ubangiji.