Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: The evil time
Ayoyi game da The evil time
A lokutan masifu ba za su yanƙwane ba; a kwanakin yunwa za su sami a yalwace.
Ban da haka ma, ba wanda ya san sa’ad da lokacin mutuwarsa zai yi. Kamar yadda akan kama kifi a muguwar raga, ko a kama tsuntsu a tarko, haka mugun lokaci yakan auko wa mutane, ba tsammani.