Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: All events of, predetermined by God
Ayoyi game da All events of, predetermined by God
Daga mutum ɗaya, ya halicci kowace al’ummar mutane, don su zauna a duk duniya; shi ne kuma ya ƙaddara lokuta bisa ga tsarinsu da kuma inda za su kasance.