Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: One day as a thousand years
Ayoyi game da One day as a thousand years
Amma kada ku manta da wannan abu guda ɗaya, abokaina ƙaunatattu. Ga Ubangiji kwana ɗaya kamar shekaru dubu ne, shekaru dubu kuma kamar kwana ɗaya ne.