Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: An appointed season

3 ayoyi · 44 fannoni

Ayoyi game da An appointed season

  1. Sai sarki, a lokacin sarauniya da tana zama kusa da shi, ya tambaye ni, ya ce, “Kwana nawa tafiyar za tă ɗauke ka, kuma yaushe za ka dawo?” Ya gamshi sarki ya aike ni; saboda haka na shirya lokaci.

  2. Akwai lokaci domin kowane abu, da kuma lokaci domin kowane aiki a duniya.

  3. Sai na yi tunani a zuciyata, “Allah zai shari’anta masu adalci da masu mugunta, gama za a kasance da lokaci domin kowane aiki, lokaci domin kowane abu.”