Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: Days
Ayoyi game da Days
Ruwan ya janye a hankali daga ƙasa. A ƙarshen kwanaki ɗari da hamsin ɗin, ruwan ya ragu.
’Ya’yansa maza sukan yi biki a gidajensu, wannan yă yi yă ba wancan, sai su kira ’yan’uwansu mata ukun su ci, su sha tare.
Ka ba mu kowace rana abincin yini.