Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: Should be redeemed
Ayoyi game da Should be redeemed
Ku kuma yi matuƙar amfani da kowane zarafi, don kwanakin nan mugaye ne.
Ku zama masu hikima a yadda kuke ma’amala da waɗanda suke ba masu bi ba; ku kuma yi amfani da kowane zarafi.