Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: All God's purposes fulfilled in due time
Ayoyi game da All God's purposes fulfilled in due time
Yana cewa, “Lokaci ya yi. Mulkin Allah ya yi kusa. Ku tuba, ku gaskata bishara!”
Amma da lokacin da aka tsara ya yi sosai, sai Allah ya aiki Ɗansa, haifaffe daga mace, haifaffe a ƙarƙashin Doka,