Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Time: Beginning of
Ayoyi game da Beginning of
A farko-farko, Allah ya halicci sama da ƙasa.
Allah kuma ya ce, “Bari haskoki su kasance a sararin sama domin su raba yini da dare, bari su zama alamu domin su nuna yanayi, da ranaku, da kuma shekaru,