Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: Universal
Ayoyi game da Universal
Gama yana ganin iyakar duniya kuma yana ganin duk abin da yake ƙarƙashin sama.
Yakan bayyana zurfafa da ɓoyayyun abubuwa; ya san abin da yake cikin dare, haske kuwa yana zaune tare da shi.
da aka sani tun zamanai.