Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: The heart
Ayoyi game da The heart
da Allah bai gane ba, da yake ya san asiran zuciya?
Mutuwa da Hallaka suna nan a fili a gaban Ubangiji, balle fa zukatan mutane!
Ya ce musu, “Ku ne masu mai da kanku marasa laifi a gaban mutane, amma Allah ya san zuciyarku. Abu mai daraja a gaban mutane, abin ƙyama ne a gaban Allah.